Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Top News
JANYE TALLAFIN MAN FETUR: Noman Shinkafa Ya Tumurmushe A Jigawa
Daga: Ahmed Ilallah
Duk da tunannin akasarin masana, na nuni da cewa cire tallafin mayin fetur shine mafi alkhairi da cigaban tattalin arzikin Nijeriya, kuma zai bawa gwamnatoci makudan kudade domin aiyukan raya kasa.
Amma fa rashin!-->!-->!-->!-->!-->…
Bawa Dalibai Bashin Karatu, Zai Iya Durkusar Da Ilimi A Arewacin Najeriya
Daga: Ahmed Ilallah
Kafin mu soma batu a kan wannan al’amari ya kamata duk mai bibiyar kudurorin gwamnati a kan harkar ilimi musamman na manyan makarantu, ya san a kwai shirin da gwamnatin baya ta yi a kudundune, duk da kokarin wayar da!-->!-->!-->…
Mataimakin Shugaban Kasa Na Neman Afuwar Al’ummar Musulmi
Maitamakin shugaban Najeriya, Sanata Kashim Shettima ya ce yana neman afuwar al'ummar Musulmi bisa wasu kalamai da ya yi game da zaɓen shugabannin majalisar dokokin Najeriya.
A cewarsa ba a fahimci maganar a muhallinta ba, kuma ba shi!-->!-->!-->…
DA DUMI-DUMI: Tinubu Ya Sanya Hannu Kan Dokar Baiwa Dalibai Bashi
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya sanya hannu a kan kudirin dokar baiwa dalibai bashi wanda hakan ya tabbatar da tsarin a matsayin doka.
Mai temakawa shugaban kasa, Dele Alake ne ya bayyana haka ga ‘yan jaridun Fadar Shugaban Kasa a yau!-->!-->!-->…
Na San Ƙuncin Da Janye Tallafin Mai Ya Jefa Ku – Tinubu
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci al'ummar ƙasar su ɗan ƙara sadaukar da kansu domin ceto ƙasar daga durƙushewa.
A cikin jawabinsa na tunawa da Ranar Dimokraɗiyya wadda ake yi duk ranar 12 ga watan Yuni, shugaba Tinubu ya ce!-->!-->!-->…
Wani Mutum Na Neman A Sakar Masa Matarsa Saboda Tsananin Kyanta
Wani mutum dan shekara 40 a duniya mai suna Arnold Masuka ya bukaci karamar kotu da ke Lusaka a kasar Zambia da ta warware auren da ke tsakaninsa da matarsa mai suna Hilda Mleya saboda tsananin kyan da take da shi.
Wani rahoto da!-->!-->!-->…
Buhari Zai Yiwa ‘Yan Kasa Jawabin Ban Kwana
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai yiwa 'yan Najeriya jawabin ban kwana daga karagar mulkin Najeriya a gobe Lahadi da misalin karfe 7 na safe.
Sanarwar da Mai Baiwa Shugaban Kasa Shawara na Musamman kan Harkokin Yada Labarai da Hulda da!-->!-->!-->…
RANTSAR DA TINUBU: An Bai Wa Ma’aikata Hutu A Najeriya
Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Litinin, 29 ga watan Mayu a matsayin ranar hutun ma’aikata sakamakon bikin rantsar da Shugaban Kasa mai jiran-gado, Bola Ahmed Tinubu.
Ministan Harkokin Cikin Gida, Rauf Aregbesola ya ce an ba da hutun!-->!-->!-->…
Tinubu Bai Yi Min Adalci Ba Da Ya Hadu Da Kwankwaso A Paris – Ganduje
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya nuna rashin jin dadinsa kan ganawar da tsohon gwamnan jihar, Rabiu Kwankwaso ya yi da Shugaban Kasa mai Jiran Gado, Bola Tinubu.
Gwamnan ya yi korafin ne a cikin wani faifan murya, wanda wasu!-->!-->!-->…
Dan Adaidaita Zai Kwashe Watanni 18 A Gidan Gyaran Hali Saboda Batan Babur
Wata kotun majistare da ke Jos, a jiya Juma’a, ta daure wani matshi direban adaidaita sahu, dan shekara 28 mai suna Sagir Abubakar saboda bacewar babur din da aka ba shi.
Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya ya rawaito cewa, alkalin!-->!-->!-->…
Wani Gwamna Ya Amince Da Siyawa Kansa Da Mataimakinsa Motocin Naira Biliyan 2 Yana Daf Da Sauka Daga…
Kusan kwanaki 18 da karewar wa’adinsa na biyu, Gwamnan Jihar Taraba, Darius Ishaku ya amince da fitar da Naira Biliyan 2 domin siyawa kansa da mataimakinsa da matansu motocin alfarma.
Wata majiya, wadda ta nemi a boye sunanta saboda!-->!-->!-->…
DA DUMI-DUMI: Tinubu Ya Tafi Turai Kwana 19 Kafin Rantsuwa
Shugaban Kasa Mai Jiran Gado, Bola Tinubu ya bar Najeriya domin isa nahiyar Turai, kamar yanda mataimakinsa na musamman ya bayyana.
A wata sanarwa da aka saki a yau Laraba, masu temakawa shugaban a harkar kafafen sadarwa sun ce, Tinubu!-->!-->!-->…
Damar Yin Karatu Kyauta A University of Dundee Da Ke Ingila
Gidauniyar Steve Weston and Trust Scholarship ta dalibai ‘yan Nahiyar Afirka, ‘yan Amurka da ‘yan Asiya ce, wadanda suke son dora a karatunsu a matakin gaba da digiri na farko a University of Dundee.
Damar zata baiwa dalibi ko daliba!-->!-->!-->…
Shugaban Jami’a Ya Baiwa Dalibi Damar Yin Karatun Likitanci Kyauta Bayan Ya Fi Kowa Cin JAMB A…
Shugaban Jami’ar Godfrey Okoye University (GOU), Enugu, Rev. Fr. Christian Anieke, ya bayar da cikakkiyar damar karantar likitanci kyauta a jami’arsa ga Lotanna Azuokeke wanda ya fi kowa cin jarabawar JAMB ta bana.
Lotanna Azuokeke, dan!-->!-->!-->…
Wata Uwa Ta Yasar Da Jaririnta, Ta Bar Wasika A Tare Da Shi
An gano wani jariri sabuwar haihuwa tare da rubutacciyar wasikar da mahaifiyarsa ta bari a tare da shi a yankin Arewa maso Yammacin Cameroon.
An tsinci yaron ne da sanyin safiyar ranar Alhamis, 4 ga watan Mayu, 2023 a gefen MIDENO da ke!-->!-->!-->…
Rigimar Gwamna Badaru Da Tsohon Shugaban APCn Jigawa Sara Da Jahun Barazana Ce Ga Yancin…
Daga: Ahmad Ilallah
Kullum abin takaici a irin siyasa ta Jigawa, shine rashin hakuri, fahimtar juna tsakanin jagorori da mabiyan su. Uwa uba, daukan bangaren munafurcin siyasa yayi tasiri a kan zahirin gaskiya. Wanda a karshe ba wanda!-->!-->!-->…
Kalubalen Noman Bana Bayan Ambaliyar Ruwa A Jigawa
Daga: Ahmed Ilallah
Ko shakka babu,shekrar da ta gabata na ta cikin shekarun da ambaliyar tayi muni a sassa da yawa na wannan kasa, manoman Jihar Jigawa na daga cikin wayanda suka fuskanci mummunan tasku a sanadiyar ambaliyar.
Jihar!-->!-->!-->!-->!-->…
Tinubu Ya Ce Zai Biya Ma’aikata Isasshen Albashi A Lokacin Mulkinsa
Shugaban Kasar Najeriya mai Jiran Gado, Bola Ahmed Tinubu ya yi alwashin biyan ma'aikata albashin da zai ba su damar yin rayuwa ta mutunci da biyan bukatun iyalansu.
A wani sako da ya wallafa a shafinsa na Twitter a matsayin murnan!-->!-->!-->…
DA DUMI-DUMI: Motar Da Ta Kwaso ‘Yan Najeriya Daga Sudan Ta Kama Da Wuta
Daya daga cikin motocin bus da ke aikin kwashe ‘yan Najeriya daga birnin Khartoum na kasar Sudan mai fama da rikici zuwa gabar ruwan kasar ta Port Sudan inda zasu bi zuwa kasar Saudiyya ta kama da wuta da sanyin safiyar yau Litinin.
A!-->!-->!-->…
‘Yan Fanshon Da Ke Karbar Naira 333 Duk Wata A Jihar Anambra, Suna Bin Bashin Fansho Na Watanni 11 –…
Shugaban Kungiyar Kwadago ta Najeriya, NLC reshen Jihar Anambra, Kwamared Humphrey Emeka Nwafor, ya koka kan yadda ‘yan fansho da dama a jihar ke karbar kudin fansho a halin yanzu da bai haura naira 333.45 ba.
Nwafor, wanda ya bayyana!-->!-->!-->…