Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Vacancies and Scholarships
A wannan shafi za ku samu bayanai kan guraben karatu na manya da kananan makarantun Najeriya da kasashen waje da kuma guraben aiyukan yi a bangaren gwamnati da kuma kamfanoni.
NECO Ta Saki Sakamakon SSCE External Ta 2021
Hukumar Shirya Jarabawa ta Kasa (NECO) a yau Alhamis ta saki sakamakon jarabawar kammala sikandire (SSCE) ga wadanda ba 'yan makaranta ba (external students) wadda aka rubuta a watan Nuwamba da Disamba na shekarar 2021.
Haka kuma NECO!-->!-->!-->…
A Karon Farko Sule Tankarkar Ta Raba JAMB 60 Ga Dalibanta
Shugaban Karamar Hukumar Sule Tankarkar da ke Jihar Jigawa, Saleh Ahmad Danzomo, ya raba lambobin yin rijistar Jarabawar Share Fagen Shiga Jami'a, JAMB ga wasu dalibai 'yan asalin karamar hukumar da yawansu ya kai 60.
An zakulo daliban!-->!-->!-->…
Hanyoyi 10 Na Samun Nasara A Jarabawar JAMB Ta 2022
TASKAR YANCI hadin gwiwa da MURYAR BIRNIN KUDU sun yi nazari na musamman tare da tanada muku wadannan shawarwari domin samun nasararku, nasarar kannenku, nasarar 'ya'yanku da 'yan uwanku a jarabawar JAMB ta bana.
Akwai bukatar a tuna!-->!-->!-->…
Yanda Za A Nemi Tallafin Kudi Na NIRSAL Bangaren HOUSEHOLD
Domin rage radadin talauci da tallafawa domin fara sana'a ko kasuwanci, Gwamnatin Tarayya tana bayar da tallafin bashi ga masu sha'awar karba.
Wannan tallafin bashi babu kudin ruwa a cikinsa, kuma wadanda suka karba za su biya ne cikin!-->!-->!-->…
Abubuwa 8 Da Za A Tanada Domin Yin Rijistar JAMB Ta 2022
A shirye-shiryen fara rijistar JAMB da DE ta bana, AL-HIKMAH CBT CENTRE, BIRNIN KUDU ta tanada muku wadannan muhimman bayanai wadanda za su temake ku wajen yin rijistarku ta JAMB da DE cikin nasara.
Za a iya samun AL-HIKMAH CBT CENTRE,!-->!-->!-->…
Hukumar JAMB Ta Canza Ranar Fara Rijistar UTME Da DE
Hukumar Shirya Jarabawar Share Fagen Shiga Jami'a, JAMB ta canza ranar fara rijistar jarabawar UTME da DE na shekarar 2022 zuwa 19 ga Fabarairu.
Wannan ya zo ne, awanni 24 bayan hukumar ta tabbatar da cewar ba za ta canza lokacin ba!-->!-->!-->…
JAMB Ta Kirkiro Guraren Yin Rijista Da Kai Ga Masu UTME Da DE
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Jami’a, JAMB ta kirkiro da guraren yin rijista da kai a Abuja da Lagos ga masu shirin yin rijistar jarabawar JAMB da cike DE a shekarar 2022.
Hukumar JAMB ta ce, tsarin a idan aka gudanar da shi zai kawo!-->!-->!-->…