Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
War and Conflict
Zabtarewar Kasa A Malesiya Ta Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutane 8
Kimanin mutane takwas ne rahotanni ke cewa sun mutu da sanyin wannan safiya wannan Jumma'a a tsibirin Genting na kasar Malesiya, sakamakon iftila'in zaftarewar kasa.
Bayanai na cewa akwai ma wasu sama da mutum 50 da suka bace bayan!-->!-->!-->…
Gobara Ta Kashe Mata Da Miji Da ‘Ya’yansu Biyu A Kaduna
Gobara ta yi sanadiyyar mutuwar mata da miji da ‘ya’yansu biyu a Layin Dangan Waya, Rimaye a yankin Rimaye na Rigasa a karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna.
Hatsarin ya faru ne a ranar Lahadin da ta gabata da misalin karfe 11 na dare,!-->!-->!-->…