Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
World News
Hanyar Sadarwar Al’ummar Gaza Ta Katse Yayin Da Isra’ila Ta Tsananta Luguden Wuta
A daren da ya gabata Isra'ila ta tsananta luguden wuta kan yankin Gaza fiye da sauran darare a baya, lamarin da ya sanya aka gaza sadarwa da al'ummar yankin, abin da ke nuna cewa da alama hanyoyin sadarwa sun katse.
Isra'ila a ɓangare!-->!-->!-->…
Yadda Amurka Ke Ƙwace Albarkatun Ƙasa Da Sunan Yaƙi Da Ta’addanci
An kara ba da rahoton yadda Amurka ta saci albarkatun Syria. An ce, a farkon wannan watan da muke ciki, sojojin Amurka da ke Syria sun yi jigilar tarin bawon alkama da suka sata daga arewa maso gabashin Syria zuwa sansaninsu da ke arewacin!-->…
Rasha Ta Gargaɗi Ecowas Kan Tura Sojoji Nijar
Ƙasar Rasha ta gargaɗi ƙungiyar Ecowas game da ɗaukar matakin soji da ta ce za ta yi kan sojojin da suka yi juyin mulki a Nijar.
Tana mai cewa matakin ka iya haifar da rikicin da zai daɗe ba a ga ƙarshensa ba.
Cikin wata sanarwa da!-->!-->!-->!-->!-->…
Mamakon Ruwan Sama Ya Kashe Mutane 33 Tare Da Ɓatar Da 18 A Beijing
Wani mamakon ruwan saman da ba a taɓa ganin irinsa ba a Beijing ta Ƙasar China a yau Laraba, ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 33 da kuma ɓatar da wasu su 18, in ji jami’an gwamnatin ƙasar.
Jami’an sun ƙara da cewar, mamakon ruwan saman!-->!-->!-->…
Bankin Duniya Ya Dakatar Da Bai Wa Uganda Bashi Saboda Dokar Hana Auren Jinsi
Bankin Duniya ya sanar da cewar zai dakatar da bai wa ƙasar Uganda sabon bashi saboda dokar hana auren jinsi da ƙasar ta samar.
Bankin da ke birnin Washington ya bayyana hakan ne a jiya Talata, inda ya ce, zai dena biyan kuɗaɗen aiwatar!-->!-->!-->…
Amurka Ta Ce In Aka Takura Mata Zata Mamayi Nijar
Ƙasar Amurka ta yi gargaɗi ga sojojin da ke mulki a Nijar da cewar, matuƙar ba a dawo da bin kundin tsarin mulkin ƙasar ba, to zata mamaye ƙasar.
Mai Riƙon Muƙamin Mataimakiyar Sakatariyar Harkokin Waje ta Amurka, Victoria Nuland ce ta!-->!-->!-->…
EU Ta Dakatar Da Tallafin Da Ta Ke Bai Wa Jamhuriyar Nijar
Ƙungiyar Tarayyar Turai, EU, ta ce ta dakatar da duk wani tallafi na kuɗi da take bai wa Nijar tare da yanke duk wata hulɗa a kan abin da ya shafi tsaro a tsakaninta da ita, biyo bayan juyin mulkin da sojoji suka yi a ƙasar.
!-->!-->!-->…
GASAR ƘWALLON ƘAFA TA MATA: Zamu Nunawa Duniya Iyawarmu – Wata Ƴar Wasan Najeriya
Ƴan Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafa ta Mata ta Najeriya, Super Falcons, Osinachi Ohale ta karɓi lambar girmamawa a matsayin ƴar wasa mafi ƙwazo a wasan da Najeriya ta buga da Australia ranar Alhamis, wanda Najeriya tai nasara da ci 3 da 2.
Ƴar!-->!-->!-->…
Ya Tabbata Sojoji Sun Yi Juyin Mulki A Nijar
Sojoji sun sanar da karɓe iko a Nijar a hukumance, a inda wasu sojoji ƙalilan suka fito gidan talabijin na ƙasar suka tabbatar da juyin mulkin da suka yi.
Kakakin sojojin ƙasar Manjo Ahmadou Abdrahamane ne ya sanar da juyin mulkin inda!-->!-->!-->…
DA DUMI-DUMI: Motar Da Ta Kwaso ‘Yan Najeriya Daga Sudan Ta Kama Da Wuta
Daya daga cikin motocin bus da ke aikin kwashe ‘yan Najeriya daga birnin Khartoum na kasar Sudan mai fama da rikici zuwa gabar ruwan kasar ta Port Sudan inda zasu bi zuwa kasar Saudiyya ta kama da wuta da sanyin safiyar yau Litinin.
A!-->!-->!-->…
Adadin Wadanda Suka Mutu Sanadiyyar Rikicin Sudan Ya Kai 528
Kazamin rikicin da ake tafkawa tsakanin rundunar sojin Sudan da rundunar RSF, ya yi sanadin rayuka akalla 528 da raunata wasu 4,599.
Rahoton da ma’aikatar lafiya ta kasar ta fitar jiya, ya ce tsawaita tsagaita bude wuta ya sa yanayi ya!-->!-->!-->…
Hukumar Lafiya Ta Gargadi Mutane Kan Shan Wani Maganin Tari Na Indiya
Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO, ta ce an gano wasu tarin jabun magungunan tari da Indiya ta yi a tsibirin Marshall da ke Micronesia.
WHO ta ce gwajin maganin tarin mai suna Guaifenesin TG wanda kamfanin haɗa magunguna na QP Pharmachem!-->!-->!-->…
Yanda Za A Dakile Tare Da Kandagarkin Zazzabin Cizon Sauro A Duniya (I)
Ranar 25 ga watan Afrilu ta ko wace shekara, rana ce ta dakile da kandagarkin ciwon zazzabin sauro ta duniya.
Ciwon zazzabin cizon sauro, mummunan ciwo ne da ke yaduwa tsakanin mutane sakamakon samun kwarin plasmodium a jikin dan Adam.!-->!-->!-->…
Isra’ila Ta Yi Luguden Wuta A Syria
Isra'ila ta ce jiragen yaƙinta sun kai hari kan makaman atilari da makamai masu linzamin da sojin Syria suka harbo.
BBC ta rawaito cewa, tun da fari, kafar yaɗa labaran Syria ta ce an ji ƙarar fashewar wani abu a kusa da birnin!-->!-->!-->…
Mambobin OPEC Sun Sanar Da Kudirin Su Na Kara Rage Yawan Danyen Mai Da Suke Hakowa
Masarautar Saudiyya da sauran kasashe masu fitar da danyen mai zuwa kasuwannin duniya ko OPEC+, sun sanar da kudurinsu na kara rage danyen mai da suke fitarwa, da kusan ganga miliyan 1.16 a ko wace rana, matakin da masharhanta ke cewa zai!-->…
Majalissar Dinkin Duniya Ta Yi Tir Da Kisan Masunta A Borno
Majalisar Dinkin Duniya ta yi Alla-wadai da kisan fararen hula akalla 37 a wani harin kwantan ɓauna a ƙauyen Mukdolo a karamar hukumar Ngala na jihar Borno.
Rahotanni sun ce gwamman mutane ne waɗanda akasari manoma da masunta aka harbe!-->!-->!-->…
Masu Juna-Biyu Na Fuskantar Karancin Abinci A Kasashe Matalauta – Majalissar Dinkin Duniya
Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya, UNICEF, ya ce adadin mata da 'yan matan da ke da juna-biyu waɗanda ke fuskantar ƙarancin abinci mai gina jiki ya ƙaru da kashi 25 cikin 100 a ƙasashe matalauta kamar Somaliya da!-->…
Qatar Na Neman Karbar Baƙuncin Gasar Olympic Ta 2036
Kwamitin kula da harkokin gasar motsa jiki ta Olympics na Qatar ya sanar da aniyar gwamantin ƙasar na karɓar baƙuncin gasar wasannin motsa jiki na 2036.
BBH Hausa ya rawaito cewa, kwamitin ya tabbar da cewar Qatar ta miƙa bukatar karɓar!-->!-->!-->…
Argentina Ta Bayar Da Hutun Yini Daya Don Murnar Lashe Kofin Duniya
Gwamnatin Argentina ta sanar da hutun kwana daya a kasar a jiya, don murnar lashe kofin gasar cin kofin kwallon kafa na FIFA da aka kammala ranar Lahadi a Qatar.
Rahotanni na cewa, a yau da safe ne, ake sa ran tawagar ’yan wasan!-->!-->!-->…
Kyaututtukan Kudade Da Kasashe Zasu Samu A Gasar World Cup Ta 2022
Kyaututtukan kudaden da kasashen da suka samu shiga gasar Kwallon Kafa ta Duniya ta 2022 wadda ake kammalawa yau a kasar Qatar sun kai dalar Amurka miliyan 440.Gasar ta 2022 ta kasance tsakanin kasashe 32 daga sassan duniya gaba!-->…