Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
World News
An Rufe Taron Kolin EU Bayan Amincewa Da Kakabawa Rasha Takunkumi Zagaye Na Tara
An rufe taron kolin Tarayyar Turai, EU, na lokacin hunturu a Brussel, babban birnin kasar Belgium a daren jiya agogon kasar.Shugaban majalisar zartarwa na EU, Charles Michel, ya bayyana wa manema labarai a gurin taron da aka gudanar, cewa,!-->…
Amurka Ta Ja Kunnen Shugabannin Da Zasu Gudanar Da Zabe A 2023
Shugaban Amurka, Joe Biden ya bukaci wasu daga cikin shugabannin kasashen Afirka da suke shirin gudanar da zabe a shekara mai zuwa da su tabbatar da cewar an gudanar da zabe mai ingancin da duniya zata amince da shi.
Biden ya bayyana!-->!-->!-->…
Rasha Ta Yi Wa Ukraine Luguden Hare-Hare
Kasar Ukraine ta ce tara daga cikin cibiyoyin samar da wutar lantarkinta sun lalace a wasu manyan sabbin hare-haren makamai masu linzami na Rasha, kuma yawan makamashin da ake amfani da shi a kasar ya ragu da fiye da rabi.
An rawaito!-->!-->!-->…
Jamus Za Ta Mayar Wa Najeriya Da Kayan Tarihi
Mahukunta a birnin Cologne na kasar Jamus sun amince da mayar wa Najeiya da wasu kayayakin tarihi da aka sace a masarautar Benin tun lokacin mulkin mallaka na Turawan Birtaniya.
Darakta janar na hukumar adana kayayakin tarihi na!-->!-->!-->…
Zabtarewar Kasa A Malesiya Ta Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutane 8
Kimanin mutane takwas ne rahotanni ke cewa sun mutu da sanyin wannan safiya wannan Jumma'a a tsibirin Genting na kasar Malesiya, sakamakon iftila'in zaftarewar kasa.
Bayanai na cewa akwai ma wasu sama da mutum 50 da suka bace bayan!-->!-->!-->…
Elon Musk Zai Nada Kansa Shugaban Kamfanin Twitter
Elon Musk ya bayyana cewa shi ne zai zama sabon shugaban kamfanin sada zumunta na Twitter wanda ya saya kan zunzurutun kuɗi dala biliyan arba'in da huɗu.
Ɗaya daga cikin matakan farko da ya ɗauka bayan kammala cinikin kamfanin, shi ne!-->!-->!-->…
Ba-Indiye Na Farko, Rishi Sunak Zai Zama Firaministan Birtaniya A Yau Talata
Baindiye na farko, Rishi Sunak zai zama firaministan birtaniya a yau Talata bayan ya gana da Sarki Charles.
A yau din ne kuma Rishi Sunak zai yi jawabi a wajen gini mai lamba 10 da misalin karfe 10:15 na safe kafin daga bisani ya tafi!-->!-->!-->…
DA DUMI-DUMI: Firaministar Birtaniya Ta Sauka Daga Muƙaminta
Firaministar Birtaniya Liz Truss ta sauka daga muƙaminta bayan kwana 45 da hawa kan mulki.
Ƴan majalissa na jam'iyyar Conservatives sun buƙace ta da ta ajiye mulki bayan da gwamnatinta ta ci karo da matsaloli.
Ajiye muƙamin nata ya!-->!-->!-->!-->!-->…
Birtaniya Ta Saki Sunayen Marigaya ‘Yan Najeriyar Da Suke Da Dukiya A Kasar
Gwamnatin Birtaniya ta wallafa a kalla sunyen mutanen da suka mutu 56, ‘yan asalin Najeriya, wadanda ke da dukiyoyin da magada ba su nema ba a kasar.
BUSINESS DAY ta bayyana cewa, wannan ya bayyana ne a shafin yanar gizo na Lauya Mai!-->!-->!-->…
Harin Bam Ya Salwantar Da Rayuka A Mekele
Mutane 10 sun mutu sakamakon harin bam da aka kai ta sama a Mekele da ke yankin Tigray na Habasha, a daidai lokacin da 'yan aware suka bude kofar tsagaita bude wuta da kuma yin shawarwarin zaman lafiya da gwamnati.
Wani jami'in asibitin!-->!-->!-->…
UNICEF: Yawaitar Kananan Yara Da Aka Raba Da Muhallansu Ya Zama Mafi Muni Tun Bayan Yakin Duniya Na…
Sabbin alkaluman da asusun kula da kananan yara na Majalissar Dinkin Duniya wato UNICEF ya gabatar a kwanan baya ya nuna cewa, ya zuwa karshen shekarar 2021, yawan kananan yara da hargitsi, tada tsaune tsaye da sauran rikice-rikice suka!-->…
Cinikin Bayi Ne Laifin Amurka Na Asali – Shugaban Amurka
Shugaban Amurka Joe Biden, ya bayyana cinikin bayi a matsayin laifin asali na Amurka.
A cewar shugaba Joe Biden, sama da shekaru 400 da suka gabata, an tilasta kai wasu bayi 20 daga nahiyar Afrika zuwa gabar ruwan da yanzu ta samo!-->!-->!-->…
DA DUMI-DUMI: Sarauniyar Ingila, Elizabeth Ta Mutu
Sarauniya Ingila Elizabeth ta mutu a yau Alhamis bayan fama da jinya.
Ta rasu ne a Balmoral inda za a mayar da ita London gobe domin yi mata jana'iza.
An haifi Sarauniya Elizabeth ne a ranar 21 ga Afirilu, 1926 a Bruton Street da ke!-->!-->!-->!-->!-->…
Wata Uwa Ta Yi Fada Da Damisa Domin Ceton Yaronta
Wata uwa ‘yar kasar India ta yi fada da damisa da hannayenta domin ta tserar da karamin yaronta mai rarrafe daga bakin damisar.
Rahoto daga hukumomi a kasar a yau Labara ya nuna cewa, matar mai suna Archana Choudhary ta fito daga!-->!-->!-->…
Darajar Jimilar Cinikayyar Duniya Ta Kai Dala Tiriliyan 7.7 A Watanni Ukun Farkon 2022
A ranar Alhamis da ta gabata ne, taron karawa juna sani na cinikayya da samar da ci gaba na Majalisar Dinkin Duniya, ya fitar da rahoton dake cewa, darajar jimillar cinikayyar duniya ta kai dalar Amurka tiriliyan 7.7 a watanni ukun farkon!-->…
Adadin Motoci Masu Amfani Da Sabon Makamashi Ya Zarta Miliyan 10 A China
Rahoton Ma’aikatar Tabbatar da Kwanciyar Hankalin Jama’a ta Kasar China ya nuna cewa, ya zuwa karshen watan Yunin bana, jimillar adadin motocin kasar ya kai miliyan 406, inda daga cikinsu, motocin dake amfani da sabon makamashi mai inganci!-->…
Firaministan Birtaniya, Boris Johnson Ya Yi Murabus
Firaministan Birtaniya Boris Johnson ya sauka daga shugabancin jam'iyyarsa ta Conservative a jiya Alhamis.
Amma zai ci gaba da kasancewa firaministan kasar har zuwa watan Oktoba.
Za a naɗa sabon shugaban jam'iyyar Conservative a!-->!-->!-->!-->!-->…
Tsadar Rayuwa Ta Jefa Mutane Miliyan 71 Cikin Kangin Talauci – Majalissar Dinkin Duniya
Wani rahoto da Shirin Samar da Ci Gaba na Majalissar Dinkin Duniya, UNDP ya fitar a jiya Alhamis, ya nuna yadda tsadar rayuwa ta jefa kimanin mutane miliyan 71 cikin kangin talauci a kasashe masu tasowa, tun daga watan Maris na shekarar!-->…
An Kira Taron Ministocin Harkokin Waje Na Kasashen G20
Yau Jumma’a, aka bude taron ministocin harkokin wajen kasashen G20 a tsibirin Bali na kasar Indonesiya. Taken taron shi ne "Hada kai don gina duniya mai zaman lafiya, kwanciyar hankali da wadata".
Tun daga ranar 7 ga wata, ministocin!-->!-->!-->…
Mutane Biyar Sun Mutu Yayin Da Girgizar Kasa Ta Mamaye Kudancin Iran
A kalla mutane 5 ne suka mutu, mutane 19 kuma suka ji rauni lokacin da wata kakkarfar girgizar kasa ta girgiza kudancin kasar Iran a safiyar yau Asabar.
Girgizar kasar mai karfin 6.0 ta shafi waje mai fadin kilomita 100 (mil 60) na Kudu!-->!-->!-->…