Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
World News
Hauhawar Farashi Na Sa Amurkawa Masu Karamin Karfi Kashe 77% Na Kudaden Shigarsu
Hauhawar farashin kayayyaki a Amurka na kara tsananta a baya bayan nan, inda kudin shigar jama’a ke kara raguwa.
Kuma mummunan tasirin hauhawar farashin ya fi shafar masu karancin kudin shiga fiye da masu hannu da shuni.
Karuwar!-->!-->!-->!-->!-->…
Majalissar Dinkin Duniya Na Son A Haramta Auren Mace Fiye Da 1 A Duniya
Hukumar Kare Hakkin Bil Adama ta Majalisar Dinkin Duniya da Hukumar da ke yaki da cin zarafin da ake yi wa mata na bukatar haramta auren mace sama da guda daya saboda abinda suka kira kare ’yancin mata a duniya.
Alkaluman hukumar sun!-->!-->!-->…
Babban Hafsan Sojojin Najeriya Ya Ba Da Umarnin Farauto Wadanda Suka Kaiwa Jirgin Kasa Hari
Babban hafsan sojojin kasa na Najeriya, Faruk Yahaya, ya ba da umarnin farauto wadanda suka kai hari kan jirgin kasan nan da ya tashi daga birnin Abuja zuwa jihar Kaduna a ranar Litinin. Yahaya wanda ya bayyana umarnin a jiya Talata a!-->…
Bayan Shekaru 40, Huzaifi Ya Ajjiye Aikin Jan Sallar Tarawihi A Masallacin Annabi
Sheikh Aliy Ibn Abdurrahman Al-Huzaifi ba zai ci gaba da jan sallar Tarawihi ba a Masallaci Mai Alfarma na Annabi da ke Madina.
Wannan na nuni da cewa Shehin ba zai ja sallar Tarawihi ta azumin bana (1443) ba wanda ake sa ran farawa ƴan!-->!-->!-->…
Ruwan Da Ke Karkashin Kasa Ya Ishi Duniya Baki Daya
Majalisar Dinkin Duniya ta jadadda cewa albarkar ruwa da ke kwance a karkashin kasa, wanda Dan Adam zai iya shan sa cikin koshin lafiya, na da matukar yawan da zai ishi al’ummar duniya matukar aka bi hanyoyin da suka dace.
Asusun!-->!-->!-->…
Rasha Ta Gindaya Sharuddan Kawo Karshen Yakin Ukraine
Shugaba Putin ya ce yana son su zauna gaba da gaba da takwaransa na Ukraine a yarjejeniyar.
Turkiyya ta bayyana sharuddan da Rasha ta gindaya domin kawo karshen yakin da ta kaddamar na mamayar Ukraine, inda wasu ke da sauki wasu kuma!-->!-->!-->…
Najeriya Ta Haramtawa ‘Yan Kasarta Zuwa Ukraine Domin Yakar Rasha
Najeriya ta ce ba za ta ƙyale 'yan kasarta su shiga cikin mayakan da ke yaki da Rasha a kasar Ukraine ba.
Wannan ya biyo bayan wasu rahotanni da ke cewa an fara yi wa 'yan kasar 'yan sa kai rijista domin su taimaka wa sojojin Ukraine a!-->!-->!-->…
Mutum Dubu 20 Sun Isa Ukraine Don Taimaka Mata A Yaki Da Rasha
Gwamnatin Ukraine ta ce akalla ‘yan kasashen waje 20,000 suka isa kasar domin taimaka mata yaki da sojojin Rasha dake neman karbe iko da kasar baki daya.
Ministan harkokin wajen Ukraine Dmytro Kuleba ya tabbatar da haka, inda yake cewa!-->!-->!-->…
Shugabannin Rasha Da Jamus Sun Amince Da Warware Rikici Kan Ukraine Ta Hanyar Diflomasiyya
Shugaban Rasha Vladimir Putin da shugaban gwamnatin kasar Jamus Olaf Scholz dake ziyara a Rasha, sun jadadda bukatar kaucewa shiga yaki kan batun Ukraine, tare da warware rikicin ta hanyar diflomasiyya.
Yayin wani taron manema labarai!-->!-->!-->…
China Ta Doke Najeriya A Wasan Share Fagen Shiga Gasar Kwallon Kwando Ta Mata Ta Duniya
Kasar China ta doke Najeriya da ci 90 da 76 a wasan da suka buga na share fagen shiga gasar kwallon kwando ta mata ta duniya FIBA, a wasansu na rukunin B da suka buga a birnin Belgrade na kasar Serbia a ranar Alhamis.
Kociyan wasan!-->!-->!-->…
Biden Ya Ce Rasha Za Ta Fuskanci Martani Mai Zafi Idan Ta Mamaye Ukraine
Kokarin kawo karshen zaman tankiya a game da rikicin Ukraine ta hanyar tattaunawa ta wayar tarho a jiya Asabar ya ci tura, inda ma shugaba Joe Biden na Amurka ya gargadi Rasha cewa za ta fuskanci martani mai gauni idan dakarunta suka!-->…
Faransa Za Ta Gina Sabbin Cibiyoyin Sarrafa Makamashin Nukiliya 14 – Macron
Shugaban Faransa Emmanuel Macron yace kasar zata gina sabbin cibiyoyin sarrafa mukamashin Nukiliya 14, duk fargabatar da ake da ita na kashe kudade mara kima. Shugaban wanda ke jawabi a wata cibiyar mukamashi dake gabashin kasar a ziyarar!-->…
Joe Biden Ya Umarci Amurkawa Su Fice Daga Ukraine
Shugaban Amurka Joe Biden ya yi kira ga 'yan kasar mazauna Ukraine su gaggauta tattara ya-na-su-ya-na-su kuma su fice daga kasar ba tare da ɓata lokaci ba.
A wata hira da gidan talbijin na NBC, Mista Biden ya ce: "Amurkawa su fice daga!-->!-->!-->…
MDD Ta Bukaci A Kara Azama Wajen Gudanar Da Ayyukan Jin Kai A Afghanistan
Babban magatakardar MDD Antonio Guterres ya yi kira ga sassan kasa da kasa da su kara azama wajen ceton rayuka, ta hanyar gudanar da ayyukan jin kai na gaggawa a Afghanistan.
Mr. Guterres wanda ke bayani game da yanayin tattalin arziki!-->!-->!-->…
Shugaban America Ya Nada Musulma Ta Farko A Matsayin Alkaliyar Kotun Tarayya
Shugaban Kasar America, Joe Biden, a karon farko ya nada mace Musulma 'yar America a matsayin alkaliyar kotun gwamnatin tarayya a America, kamar yanda Fadar White House ta bayyana a ranar Larabar da ta gabata.
Idan har Majalissar!-->!-->!-->…
Iran Da Saudiya Na Gab Da Maido Da Alakar Diflomasiya
Daga: RFI Hausa
Jakadun Iran sun koma cikin Kungiyar Kasashen Musulunci mai shalkwata a Saudiya, a wani matakin farko na maido da alaka tsakanin kasashen biyu bayan sun katse huldar diflomasiyarsu a shekarar 2016.
Yanzu haka!-->!-->!-->!-->!-->…
Kasashe Matalauta Sun Yi Watsi Da Tallafin Alluran Korona Fiye Da Miliyan 100
Asusun kula da yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya ce cikin watan da ya gabata, kasashe matalauta sun yi watsi da allurar rigakafin cutar Korona sama da miliyan 100 da gidauniyar COVAX ke rabawa, saboda yadda allurar ke daf da!-->…
WHO Ta Roki Soke Bikin Kirsimati Don Dakile Yaduwar Omicron
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta roki jama’a da su soke shagulgula ko kuma tafiye-tafiyen da suka tsara a lokutan bukukuwan Kirsimati da sabuwar shekara saboda tsanantar nau’in corona na Omicron da ka iya kara tsananta a irin wannan lokaci.!-->…
Za A Karawa Ma’aikatan Turkiya Albashi Da 50% Yayin Darajar Kudin Kasar Ke Kara Faduwa
Kudin Turkiyya wato Lira na ci gaba da faduwa a kasuwar canji ta duniya inda ta kara faduwa da kashi 6 cikin 100 a daidai lokacin da ake cikin fargabar hauhawar farashin kayayyaki a kasar.
Wannan na zuwa ne bayan rage adadin kudin ruwa!-->!-->!-->…
Nau’in Omicron Na Iya Canza Yanayin Yaki Da Cutar Korona – Ghebreyesus
Babban daraktan Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO, Tedros Adhanom Ghebreyesus, ya bayyana cewa, wasu daga cikin siffifon nau'in Omicron, ciki har da yaduwarsa a duniya, da kuma yadda yake yawan sauyawa, sun nuna cewa, nau’in zai iya yin babban!-->…