Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
World News
An Yanke Wa Dalibai 20 Hukuncin Kisa A Bangladesh
Kasar Bangladesh ta yankewa wasu daliban jami’a su 20 hukuncin kisa a yau Laraba bisa samun su da laifin kisan wani matashi da ya caccaki gwamnati a shafukan sa da zumunta a shekarar 2019.
An gano gawar Abrar Fahad mai shekaru 21 da!-->!-->!-->…
Hakikanin Salon Dimokaradiyyar Kasar China
Demokaradiyya dai wani tsari ne na shugabancin al’umma da tafiyar da jagorancin kasa, ko da yake ma’anar demokaradiyya da manufarta ya dogara ne da yadda mahukunta kowace kasa ke gudanar da kasar ta yadda zai dace da yahayin tarihi,!-->…
An Buɗe Bikin Nuna Fina-Finai Na Duniya A Saudiyya
Za a buɗe bikin fina-finai na farko a ƙasar Saudiyya a birnin Jeddah - kasa da shekaru hudu da ɗage haramcin nuna fina-finai a ƙasar.
Bikin fina-finai a ƙasar zai gudana ne na tsawon kwanaki 10 inda za nuna fina-finai138 daga sassan!-->!-->!-->…
Hadin Kan China Da Amurka Zai Taimaka A Gudu Tare A Tsira Tare
Yayin zantawar da shugaba Xi Jinping na China da takwaransa na Amurka Joe Biden suka yi ta kafar bidiyo a ranar Talata, sassan biyu sun jaddada abun da masharhanta suka jima suna bayyanawa, don gane da muhimmancin hadin kan kasashen biyu,!-->…
Mataimakin Shugaban Kasar China Ya Jaddada Muhimmancin Gina Tattalin Arzikin Duniya
Daga: CRI Hausa
Mataimakin shugaban kasar China Wang Qishan, ya ce kasar China za ta ci gaba da bude kofarta tare da samar da karin damammaki ga duniya da kuma bayar da gudunmawa wajen gina tattalin arzikin duniya.
Wang ya yi wannan!-->!-->!-->!-->!-->…
Faransa Na Adawa Da Shirin Turai Na Goyon Bayan Saka Hijabi
Daga: BBC Hausa
Gwamnatin Faransa ta yi Allah wadai da wani kamfen da ɓangaren kare haƙƙin ɗan Adam na majalisar Turai ta ƙaddamar a intanet da nufin ƙarfafa amincewa da tsarin sanya hijabi ga mata a Musulunci.
Matakin wanda ya samu!-->!-->!-->!-->!-->…
Majalissar Dinkin Duniya Ta Ce Dole A Kawo Karshen Muzgunawa ‘Yan Jarida
Daga: BBC Hausa
Yau ce ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware don tunatarwa game da kokarin kawo karshen aikata muggan laifuka da suka danganci cin zarafin ‘yan jarida.
Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guteress ya!-->!-->!-->!-->!-->…
Kotu Ta Rataye Wanda Ya Kashe ‘Yan Jarida
Daga: DW Hausa
Kotun koli a Iraki ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya kan mutumin da ya kashe wasu ‘yan jarida biyu da suka yi zanga-zangar kin jinin gwamnati a birnin Basra a 2020.
Mutumin da aka yanke wa hukuncin, wanda aka!-->!-->!-->!-->!-->…
Saudiyya Ta Ce Da Gaske Take Wajen Sasantawa Da Iran
Kasar Saudiyya ta ce da gaske take game da tattaunawar da take yi da kasar Iran, wadda ita ce babbar abokiyar gabarta a yankin.
BBC Hausa ta rawaito cewa, Ministan Harkokin Wajen Saudiyya Yerima Faisal bin Farham Al-Saud, ya fada wa!-->!-->!-->…
Wani Abin Fashewa Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutum 32 Da Jikkatar 53 A Afganistan
Akalla mutane 32 ne suka mutu, 53 kuma suka raunata a wani masallacin ‘Yan Shi’a da ke Afganistan sakamakon fashewar wani abu.
Kamfanin dillancin labarai na AFP ne ya fitar da labarin, inda ya ce lamarin ya faru ne a ranar Juma’ar nan a!-->!-->!-->…
Majalisar Amurka ta Amince Da Kara Yawan Bashin Da Kasar Ke Ciyowa
Majalisar dokokin Amurka ta bai wa gwamnatin kasar dama ta dan lokaci domin ƙara yawan bashin da a ƙa'ida ya kamata ta ciwo, wanda ƙwararru ke cewa yin hakan zai kawar da wata gagarumar matsala ta tattalin arziki da ƙasar ba ta taba shiga!-->…
Matasan Afirka Na Ganawa Da Shugaban Faransa
Shugaba Emmanuel Macron na kasar Faransa ya karbi bakuncin wani taro kan nahiyar Afirka a Juma'ar nan.
Macron na ganawa kai tsaye da matasan nahiyar ta Afirka domin sauraren abubuwan da ke ci musu tuwo a kwarya.
RFI Hausa ta rawaito!-->!-->!-->!-->!-->…
Karo Na Farko Hukumar Lafiya Ta Duniya Ta Amince Da Rigakafin Zazzabin Maleriya
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta amince da rigakafin zazzabin cizon sauro (malaria) karo na farko a tarihi.
Kwararru a hukumar ta WHO sun bayyana cewa, rigakafin za ta temaka wajen ceto dubannan mutane duk shekara.
An samu nasarar!-->!-->!-->!-->!-->…
Majalissar Dinkin Duniya Na Zargin Rasha Da Zagon Kasa
Jami'an diflomasiyya sun zargi Rasha da dakile ayyukan kwamitocinsu da ke sanya ido kan biyayya ga takunkuman haramta cinikin makamai da na tattalin arziki da Majalisar Dinkin Duniya ta kakabawa wasu yankunan da kasashe masu fama da rikici!-->…
Koriya Ta Arewa Ta Yi Sabon Gwajin Makami Mai Linzami
A yau Juma’a, kasar Koriya ta Arewa ta yi gwajin wani sabon makami mai linzami wanda ke iya kakkabo jirgin sama, a daidai lokacin da Kwamintin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya ke shirin gudanar da zama domin mayar da martini ga Koriyar.
!-->!-->!-->…
An Yankewa Nicolas Sarkozy Hukuncin Dauri Saboda Kashe Kudi A Kamfe
An yanke wa tsohon shugaban Faransa Nicolas Sarkozy hukuncin ɗauri a karo na biyu bayan da aka same shi da laifin kashe kudaden kamfen da suka wuce ƙa'ida a fafutukar sake neman zaɓensa na shekarar 2012.
Sarkozy, dan shekaru 66, wanda!-->!-->!-->…
Farashin Danyen Mai Ya Tashi A Duniya
A karon farko cikin shekaru 3, farashin danyen man fetur ya haura dala 80 kan kowace ganga a kasuwar man ta duniya.
Tun a ranar Talatar da ata gabata farashin man ya kai dala 80.69, abin da rabon da a gani tun watan Oktoban shekarar!-->!-->!-->…
Buhari Ya Hori Shugabannin Duniya Kan Biyayya Ga Tsarin Mulki
Daga: Kabiru Zubairu
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fadawa shugabannin duniya a ranar Juma'a a birnin New York cewa, halin da ake ciki na kwacen mulki ba bisa ka'ida ba, don nuna kiyayya ga sauye -sauyen tsarin mulki da wasu!-->!-->!-->…
Harbe-Harbe A Jami’ar Rasha Sun Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutane 5
Wani dan bindiga ya bude wuta a wata jami'a a birnin Perm na kasar Rasha da safiyar Litinin din nan, inda ya kashe mutane biyar da raunata shida, a cewar kwamitin bincike na Rasha.
Ma'aikatar lafiya ta yankin Perm ta ba da rahoton cewa!-->!-->!-->…
SAUYIN YANAYI: Gargadin Majalisar Dinkin Duniya Kan Tsare -Tsaren Sauyin Yanayi Na Kasashe
Gargadin Majalisar Dinkin Duniya Kan Tsare -Tsaren Sauyin Yanayi Na Kasashe
David Shukman wanda editan labaran kimiyya ne a BBC ya ce, duk da tarun alkawuran daukar mataki, duniya har yanzu tana kan hanyar kara zafafa har zuwa matakan!-->!-->!-->…