For real, reliable, and timely news updates on national and global events.

DA ƊUMI-ƊUMI: Tinubu Ya Janye Sunan Minista Ɗaya, Ya Ƙara Miƙa Sunan Wasu Mutum Biyu

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya miƙa sunan tsohon Ƙaramin Ministan Ƙwadago, Festus Keyamo a matsayin wanda yake so ya naɗa minista.

Haka kuma shugaban ƙasar ya janye sunan Maryam Shetty daga Jihar Kano tare da maye gurbinta da Dr. Mairiga Mahmud.

Shugaban Ƙasar ya sanar da hakan ne a wasiƙar da ya aike wa Shugaban Majalissar Dattawa, Godswill Akpabio wadda aka karanta a gaban majalissar a yau Juma’a.

Akwai ƙarin bayani . . .

Comments
Loading...