For real, reliable, and timely news updates on national and global events.

HOTUNA: Shugaba Buhari Ya Yi Bikin Cika Shekaru 80 A Duniya

A ranar Juma’ar da ta gabata ne, Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya halarci biki na musamman da aka shirya masa, kwanaki kadan bayan cikarsa shekaru 80 a duniya.

An gudanar da gagarumin bikin ne a Fadar Shugaban Kasa, watanni biyar kafin shugaban yai ban kwana da ofishinsa, haka kuma dangin shugaban, manyan jami’an gwamnati, ‘yan jam’iyyar APC, hafsoshin tsaro, iyayen kasa da kuma ‘yan majalissar shugaban kasa sun samu halartar bikin.

Ga Hotunan A Kasa:

Comments
Loading...