For real, reliable, and timely news updates on national and global events.

Jadawalin Gudanar Da Babban Taron APC Na 2022

– Karbar Bayanan Kwamitin Sasanto na APC na Kasa = 31 – 01 – 2022.

– Dubawa da kuma amincewa da rahotanni kan zaben shugabannin jam’iyya a jihohi = 02 – 02 – 2022.

– Rantsar da Shugabannin jam’iyyar APC na Jihohi = 03 – 02 – 2022.

– Siyar da Takardun Neman Takara ga masu son yin takara a matakin kasa a APC = 14 – 02 – 2022.

– Mayar da Takardun Neman Takara wadanda aka cike tare da sauran takardu = ranar ko kafin ranar 19 – 02 – 2022.

– Bayyana sunayen mambobin kana nan kwamitocin Babban Taron = 19 – 02 – 2022.

– Tantance ‘yan takarkaru da ke neman a zabe su shugabanci a matakin kasa a APC = 20 zuwa 22 – 02 – 2022.

– Karbar korafe-korafe kan tantancewar da aka yi = 23 – 02 – 2022.

– Tabbatar da wakilan (delegates)da aka zabo domin Babban Taron = 24 da 25 – 02 – 2022.

Comments
Loading...