Hukumar Kula da Gidajen Yari ta Najeriya, a yau Juma’a ta saki sunaye da hotunan fursunonin da ake zargi da ta’addanci wadanda suka tsere daga gidan yarin Kuje da ke Abuja.
TASKAR YANCI ta rawaito cewa, fursunonin sun tsere ne a ranar Talata da daddare bayan ƴan ƙungiyar ISWAP sun fasa gidan yarin.
Hukumar Kula da Gidajen Yarin ta Najeriya ta ce, “Idan kuka ga kowanne daga cikin wadannan mutane, ko kuke da wani bayani mai amfani da zai iya kaiwa ga kara kamo shi to ku temaka ku kira wadannan lambobi 07000099999, 09060004598 ko 08075050006 ko ku sanar da kowacce hukumar tsaro da ta fi kusa da ku. Mun yi alkawarin boye bayananku”.
Ga jerin sunayen:
- ABDULKAREEM MUSA
- ABDUSALAMI ADAMU
- ABUBAKAR ABDULRAHMAN HABIBU
- ABUBAKAR MOHAMMED SADIQ
- ABUBAKAR MOHAMMED
- ABUBAKAR YUSUF
- ADAM LAWAL MUHAMMAD
- AKIBU MUSA DANJUMA
- AMODU OMALE SALIHU
- BELLO HARUNA
- BILYAMINU USMAN
- BUKAR ALI
- IBRAHIM MOHAMMED
- IKYA ABUR
- ISMAIL IDRIS ABDULLAHI
- MODU AJI
- MOHAMMED SANI
- MUSA ABUBAKAR
- MUSTAPHA UMAR
- USTAPHA UMAR
- SHEHU ABDULLAHI
- SULEIMAN IDI
- SULEIMAN ZACHARIA
- SUNDAY MICHEAL
- YAKUBU ABDULLAHI
- YASIR IBRAHIM SALIHU
- YUNUSA MUKAIYA
- ABDULMANNAN OBADIKI
- ABUBAKAR MOHAMMED MUSA
- ABUBAKAR UMAR
- ADAMU MOHAMMED
- AHMADU HAGOLA
- ASAMA HARUNA KANTI
- BALUYE MODU
- BASSEY VICTOR KINGSLEY
- DIKO IKO
- ALHAJI BUKAR
- FARUKU WAZIRI
- HASSAN HASSAN
- IBRAHIM MUSA
- IDRIS OJO
- ISHAQ FAROUK
- MOHAMMED GONI KYARI
- MOHAMMED GUJA
- MOHAMMED SALEH BUBA
- MOHAMMED UMAR
- MUKHTAR USSAINI KHALIDU
- MUSA ADAMU
- MUSA UMAR
- ONYEMIRE ASAGBA
- RABIU SHAIBU
- SAHABI ISMAIL
- SANI MOHAMMED
- UMAR AHMADU LADAN
- USMAN BALAREBE
- YAHAYA ADAMU ABUBAKAR
- YUSUF YAKUBU
- ABDULAZEEZ OBADAKI
- AUWAL ABUBAKAR
- MANSUR MOHAMMED USMAN
- MOHAMMED ABUBAKAR
- MOHAMMED JAMIU ENEJI SANI
- MUAZU ABUBAKAR
- MUHAMMED SANI ADAMU
- MUKTAR UMAR
- NAMBIL ZAKARI GAMBO
- SADIQ GARBA ABUBAKAR
- YAZID MUHAMMED USMAN
- YUSUF ALI YUSUF