For real, reliable, and timely news updates on national and global events.

Jerin Sunayen ‘Yan Majalissar Wakilai 358 Da Aka Zaba A Najeriya

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC ta saki cikakken jerin sunayen ‘yan Majalissar Tarayya da suka lashe zabe domin zuwa Majalissa ta 10.

An gudanar da zaben ‘yan Majalissar Tarayya ne a ranar Asabar 25 ga Fabrairu, 2023 tare da zaben shugaban kasa.

Akwai tsoffi da kuma sabbin fuskoki a sabuwar majalissar mai yawan wakilai 469 da suka hada da 360 a Majalissar Wakilai da kuma 109 a Majalissar Dattawa.

Ga cikakken jerin sunayen a kasa:

Comments
Loading...