For real, reliable, and timely news updates on national and global events.

Jerin Sunayen Ƴan Boko Haram 69 Da Suka Tsere Daga Gidan Yarin Kuje

Hukumar Kula da Gidajen Yari ta Najeriya, a yau Juma’a ta saki sunaye da hotunan fursunonin da ake zargi da ta’addanci wadanda suka tsere daga gidan yarin Kuje da ke Abuja.

TASKAR YANCI ta rawaito cewa, fursunonin sun tsere ne a ranar Talata da daddare bayan ƴan ƙungiyar ISWAP sun fasa gidan yarin.

Hukumar Kula da Gidajen Yarin ta Najeriya ta ce, “Idan kuka ga kowanne daga cikin wadannan mutane, ko kuke da wani bayani mai amfani da zai iya kaiwa ga kara kamo shi to ku temaka ku kira wadannan lambobi 07000099999, 09060004598 ko 08075050006 ko ku sanar da kowacce hukumar tsaro da ta fi kusa da ku. Mun yi alkawarin boye bayananku”.

Ga jerin sunayen:

  1. ABDULKAREEM MUSA
  2. ABDUSALAMI ADAMU
  3. ABUBAKAR ABDULRAHMAN HABIBU
  4. ABUBAKAR MOHAMMED SADIQ
  5. ABUBAKAR MOHAMMED
  6. ABUBAKAR YUSUF
  7. ADAM LAWAL MUHAMMAD
  8. AKIBU MUSA DANJUMA
  9. AMODU OMALE SALIHU
  10. BELLO HARUNA
  11. BILYAMINU USMAN
  12. BUKAR ALI
  13. IBRAHIM MOHAMMED
  14. IKYA ABUR
  15. ISMAIL IDRIS ABDULLAHI
  16. MODU AJI
  17. MOHAMMED SANI
  18. MUSA ABUBAKAR
  19. MUSTAPHA UMAR
  20. USTAPHA UMAR
  21. SHEHU ABDULLAHI
  22. SULEIMAN IDI
  23. SULEIMAN ZACHARIA
  24. SUNDAY MICHEAL
  25. YAKUBU ABDULLAHI
  26. YASIR IBRAHIM SALIHU
  27. YUNUSA MUKAIYA
  28. ABDULMANNAN OBADIKI
  29. ABUBAKAR MOHAMMED MUSA
  30. ABUBAKAR UMAR
  31. ADAMU MOHAMMED
  32. AHMADU HAGOLA
  33. ASAMA HARUNA KANTI
  34. BALUYE MODU
  35. BASSEY VICTOR KINGSLEY
  36. DIKO IKO
  37. ALHAJI BUKAR
  38. FARUKU WAZIRI
  39. HASSAN HASSAN
  40. IBRAHIM MUSA
  41. IDRIS OJO
  42. ISHAQ FAROUK
  43. MOHAMMED GONI KYARI
  44. MOHAMMED GUJA
  45. MOHAMMED SALEH BUBA
  46. MOHAMMED UMAR
  47. MUKHTAR USSAINI KHALIDU
  48. MUSA ADAMU
  49. MUSA UMAR
  50. ONYEMIRE ASAGBA
  51. RABIU SHAIBU
  52. SAHABI ISMAIL
  53. SANI MOHAMMED
  54. UMAR AHMADU LADAN
  55. USMAN BALAREBE
  56. YAHAYA ADAMU ABUBAKAR
  57. YUSUF YAKUBU
  58. ABDULAZEEZ OBADAKI
  59. AUWAL ABUBAKAR
  60. MANSUR MOHAMMED USMAN
  61. MOHAMMED ABUBAKAR
  62. MOHAMMED JAMIU ENEJI SANI
  63. MUAZU ABUBAKAR
  64. MUHAMMED SANI ADAMU
  65. MUKTAR UMAR
  66. NAMBIL ZAKARI GAMBO
  67. SADIQ GARBA ABUBAKAR
  68. YAZID MUHAMMED USMAN
  69. YUSUF ALI YUSUF
Comments
Loading...