For real, reliable, and timely news updates on national and global events.

Kuton Ɗaukaka Ƙara Ta Kori Ƙarar Da Ake Wa Sule Lamido

Mansur Ahmed, Mai Taimakawa Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido, a Kafafen Sadarwa na Zamani, ya rubuta a shafinsa na Facebook cewa, “Kotun ɗaukaka ƙara dake zamanta a Abuja ta kori ƙarar da EFCC suke yiwa Sule Lamido, Mustapha Sule Lamido da sauransu”

A kwai ƙarin bayani . . .

Comments
Loading...