Share Shugaba Muhammadu Buhari wanda ya cika shekaru 79 a duniya, ya yanka kek na murnar zagayowar cikar shekarunsa. A bana dai bikin zagayowar ranar haihuwar shugaban ya same shi yayin da yake ziyarar aiki a Turkiya. 0 4 Share