For real, reliable, and timely news updates on national and global events.

Ranar Talata 27 Ga Watan Yuni Ne Za A Yi Tsayuwar Arfa

Hukumomin Saudiyya sun bayar da sanarwar ganin jinjirin watan Zulhijja a yau Lahadi.

A cikin wata sanarwa da aka wallafa shafin Haramain Sharafain na Facebook, hukumomin Sauydiyyan sun ce Ranar Talata 27 ga watan Yuni ita ce ranar tsayuwar Arfa, sai kuma ranar Laraba 28 ga watan na Yuni a matsayin ranar idin babbar salla a Saudiyya.

BBC HAUSA

Comments
Loading...