Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, Femi Gbajabiamila ya gabatar da sunayen mutane 28 da Shugaban Ƙasa Bola Tinubu yake so ya naɗa a matsayin ministoci.
Femi Gbajabiamila ya gabatar da sunayen ne a yau Alhamis ga Shugaban Majalissar Dattawa, Godswill Akpabio.
Shugaban Majalissar Dattawan ya karanta sunayen ga ƴan majalissar.
Sunayen sun haɗa da:
- Abubakar Momoh
- Ambassador Yusuf Maitama CON
- Arch Mamma Dangiwa
- Barr. Hanatu Musawa
- Chief Uche NNaji
- Dr. Beta Edu
- Dr. Doris Aniche Uzoka
- David Umahi
- Ezenwo Nyesom Wike
- Mohammed Badaru Abubabakar
- Nasir EL Rufai
- Hon. Ekperikpe Ekpo
- Nkiru Onyejeocha
- Hon. Olubunmi Tunji Ojo
- Hon. Stella Okotete
- Hon. Uju Ohaneye
- Mr. Bello Muhammad
- Mr. Dele Alake
- Mr. Lateef Fagbemi SAN
- Mr. Muhammad Idris
- Mr. Olawale Edu
- Mr. Waheed Adebayo Adelabu
- Mrs. Suleiman Ibrahim
- Prof. Ali Pate
- Prof. Joseph U.
- Sen. Abubakar Kyari
- Sen. John Owan-Enoh
- Sen. Sanni Abubakar Danladi
