For real, reliable, and timely news updates on national and global events.

Shugaba Buhari na karbar bayanai gabanin halartar Babban Taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 76

Shugaba Buhari yana karbar bayanai daga manyan jami’an gwamnati gabanin halartarsa a Babban Taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 76 ranar Litinin 20 ga Satumba 2021

Comments
Loading...