For real, reliable, and timely news updates on national and global events.

Shugaban Masu Rinjaye Na Majalissar Dattawa Ya Fice Daga APC Ya Koma PDP

Shugaban Masu Rinjaye na Majalissar Dattawa, Yahaya Abdullahi, ya fi ce daga jam’iyyar All progressives Congress, APC, inda ya sanar da komawa jam’iyyar Peoples Democratic Party a Jihar Kebbi.

Comments
Loading...