Buhari Ya Ƙaddamar Da Masana’antar Takin Zamani Ta Ɗangote
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, ya ƙaddamar da masana'antar takin zamani ta Ɗangote mai ƙarfin fitar da takin zamani metric tonnes miliyan 3 a Lagos.
Ƙaddamarwar ta faru ne a ranar Talata a Lagos Free Trade Zone da ke Lekki.
"Wannan!-->!-->!-->!-->!-->…