Matasa Sun Nuna Nakudu Suke So Ya Zama Gwamnan Jigawa A 2023
Cincirindon matasa daga sassa ko bangarori daban-daban na jihar Jigawa, sun hade kai tare da yin amo iri daya wajen mika kokon bararsu ga senator mai wakiltar yankin Jigawa ta Tsakiya Distn. Sen. Sabo Nakudu.
Wannan roko kuwa ba komai!-->!-->!-->…