Gwamnatin Kano Zata Ginawa Malaman Makaranta Da Sauran Ma’aikata Gidaje 5000
Majalissar Jihar Kano ta amince da kudirin samar da gidaje 5000 domin malaman makaranta, ma'aikatan gwamnati da kuma sauran ma'aikata a jihar.
Da yake karanta takardar kudirin, Kakakin Majalissar Jihar Kano, Hamisu Ibrahim Chidari ya!-->!-->!-->…