EFCC Ta Samu Nasarar Hukunce-Hukunce 2220 A 2021
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa, EFCC, ta samu nasarar hukunce-hukunce 2220 a ofisoshinta a shekarar 2021.
An samu wadannan alkaluma ne daga bibiyar nasarorin hukumar da akai na shekarar da ta gabata ta 2021, inda aka samu ofishin!-->!-->!-->…