Cire Tallafin Mai Zai Kara Jefa Talakawa Cikin Mawuyacin Hali – Abdussalami
Tsohon Shugaban Mulkin Soja, Abdussalami Abubakar ya yi magana kan yunkurin cire tallafin mai.
General Abdussalami, wanda yake jawabi a ranar Alhamis a wajen Taron Jin Ra'ayin Jama'a na Daily Trust a Abuja, ya bayyana cewa, Nigeria na!-->!-->!-->…