Tsohon Shugaban Jami’ar ABU Ya Rasu
Tsohon Shugaban Jami’ar Ahmadu Bello ta Zariya (ABU) kuma Shugaban Jami’ar Jihar Gombe na farko, Farfesa Abdullahi Mahdi, ya rasu yana da shekaru 77 a daren ranar Juma’a.
Gwamnan Muhammad Inuwa Yahaya na Jihar Gombe, ya aike da sakon!-->!-->!-->…