An Dakile Yunkurin Juyin Mulki A Kasar Gambia
Wata sanarwa da gwamnatin Gambia ta fitar, ta ce an yi nasarar dakile wani yunkuri da wasu marasa kishin kasa, suka yi na kifar da gwamnatin.
An kama sojoji da dama da wasu mutane uku da ake zargin da hannu a kitsa juyin mulkin sun!-->!-->!-->…