Watanni Uku Kenan Ba Tare Da Biyan ‘Yan Npower Alawus Din Su Ba
A watanni uku da suka gabata ne Jaridar Rariya ta wallafa cewa hukumar dake kula da shirin Npower za ta na biyan kudin alawus ga masu cin gajiyar shirin a dukka ranar ashirin da biyar na kowane wata.
Sai dai kuma hukumar ta yi!-->!-->!-->…