Amaechi Zai Iya Zama Zabin Buhari A 2023
Ministan Sufuri wanda tsohon Gwamnan Jihar Rivers ne na jiran lokacin da ya dace domin bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar Shugaban Kasa a jam'iyyar APC.
Wakilin PUNCH ya gano cewa, wadansu 'yan Arewa na kusa da Shugaban Kasa sun yarda!-->!-->!-->…