Bangaren Malam Aminu Ringim Zai Daukaka Kara Zuwa Kotun Koli – Danzomo
Jamiyyar PDP reshen jihar Jigawa tsagin Mallam Aminu Ibrahim Ringim za su daukaka kara zuwa Kotun Koli biyo bayan korar kararsu da Kotun Daukaka Kara ta Kano tayi.
Tun asali dai wannan bangare na jam’iyyar PDP reshen jihar Jigawa ya!-->!-->!-->…