For real, reliable, and timely news updates on national and global events.
Browsing Tag

APC

Jawabin Ganduje Na Kama Aiki

Sabon shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce zai fara aiki ba tare da sanyin jiki ba don tabbatar da nasarar jam'iyyar mai mulki a zaɓukan gwamna na ranar 11 ga watan Nuwamba a jihohin Imo da Kogi da kuma Bayelsa.

Ganduje Ya Zama Sabon Shugaban APC

Kwamitin gudanarwa na jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ya tabbatar da zaɓen Dakta Abdullahi Umar Ganduje, tsohon gwamnan jihar Kano, a matsayin sabon shugaban jam’iyyar na ƙasa. An zaɓi Ganduje ne a lokacin taron kwamitin gudanarwar