Gwamnonin PDP Sun Zargi Jam’iyyar APC Da Ruguza Tattalin Arzikin Najeriya
Gwamnonin Jam’iyyar PDP, a yau Litinin sun kalubalanci gwamnatin tarayya kan sakaci da wulakanta albarkatun mai da na gasa a kasar.
Gwamnonin sun bayyana cewa, shigar da kudade cikin asusun gwamnatin tarayya ya kasance cikin rikici,!-->!-->!-->…