Zaben 2023: Atiku Ya Yi Alkawarin Sanya Dala Biliyan 10 Domin Farfado Da Tattalin Arziki Cikin…
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya bayyana cewa zai rarraba kudi kimanin Dala Biliyan 10 a matsayin wani mataki na farfado da tattalin arziki a cikin kwanakinsa 100 na farko idan ya ci zaben shekarar 2023.
!-->!-->!-->…