Mu Farka, Mu Hada Kai, Mu Yi Siyasa, Mu Kori Zalunci – Abdulkarim Dayyabu
Sakamakon juyin-mulki da sojoji sukayiwa 'yan siyasa da canja kundin tsarin mulki da kwace siyasa da sojoji masu kazamin laifi sukayi daga hannun 'yan siyasa farar-hula, masu mutunci da imani, masu tsoron Allah da tausayin bayin Allah!-->…