Wasu ‘Yan APC Na Neman Kotu Ta Dakatar Da Taron Jam’iyyar Na Kasa
Wasu 'yan jam'iyyar All Progressives Congress, APC mai mulkin Najeriya sun gurfanar da kwamatin shugabancin jam'iyyar na riko karkashin jagorancin Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni a gaban Babbar Kotun Abuja.
Mutanen su su biyar da suka!-->!-->!-->…