Jigawa 2023: Kungiyar Tuntuba Ta PDP Ta Jaddada Goyan Bayanta Ga Mustapha Sule Lamido
Kungiyar Tuntuba ta Jam'iyyar PDP (PDP Consultative Forum) a Jihar Jigawa ta jaddada goyan bayanta ga Mustapha Sule Lamido a matsayin ɗan takarar Gwamnan Jihar Jigawa a Zaben 2023 dake tafe.
Sakataren Yaɗa Labarai na kungiyar,!-->!-->!-->…