APC Ta Shiryawa Zabubbukan Cike Gurbi Da Za A Gudanar 26 Ga Fabarairu
Jam’iyyar APC ta saki jadawalin yanda za ta fuskanci zabubbukan cike gurbi a jihohin Cross River, Imo, Ondo, da Plateau kamar yanda Dokar Zabe ta 2010 ta tanada da kuma bin tsarin Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC.
Jadawalin da!-->!-->!-->…