JIGAWA 2023: Zabin Malam Umar Namadi Danmodi Da Bukatar Al’ummar Jigawa
Daga: Ahmed Ilallah
Tabbas, lokaci ya yi da mutanen Jigawa kimanin miliyan biyar suke da muradin wanda zai zo ya dora tafarkin gina jihar da gwamnonin baya suka dauko.
Duk mutumin da ya san Jigawa a shekarar 1991 da aka kirkire ta da!-->!-->!-->!-->!-->…