Ba Za Mu Kara Zabar Shugaban Kasa Irin Buhari Ba – Dattawan Arewa
Kungiyar Dattawan Arewa t ace yankin Arewa zai bi cancanta ne a zaben Shugaban Kasa ba tare da la’akari da yankin da dantakara ya fito ba a shekarar 2023.
Kungiyar ta ba da tabbacin cewa ba za ta kara maimaita kuskuren da tai ba kamar!-->!-->!-->…