Tsagin Ganduje Ya Kayar Da Tsagin Shekarau A Kotun Daukaka Kara
Kotun Daukaka Kara da ke Abuja ta yi watsi da hukuncin Babbar Kotun Abuja wadda ta tabbatar da ingancin zaben shugabancin APC na tsagin Shekarau.
Da take tabbatar da hukuncin watsi da hukuncin Babbar Kotun, Kotun Daukaka Karar ta!-->!-->!-->…