APC A YAU: Mece Ce Makomar Farouk Adamu Aliyu?
Daga: Ahmed Ilallah
Ba sai an yi maganar waye ne Farouk ba, in ana maganar jamaíyar APC a Nijeriya, Farouk Adamu Aliyu sune farkon shu’hada’un Shugaba Muhammadu Buhari tun da ga jamaíyyar APP, ANPP, CPC da ma ita kanta APCn.Ba kawai a!-->!-->!-->…