Ɗan Takarar APC, Tinubu Zai Gudanar Da Najeriya Kamar Yanda Buhari Ya Yi – Minista Keyamo
Karamin Ministan Ƙwadago da Samar da Aikin Yi, Festus Keyamo ya bayyana cewa, irin tsarin da Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya bi wajen shugabancin Najeriya irinsa ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu zai bi wajen!-->…