Mun Kashe Biliyan 100 Wajen Gyara Matatun Mai A Najeriya A 2021 – NNPC
Kamfanin man fetur na Najeriya Nigerian National Petroleum Company (NNPC) ya ce ya kashe naira biliyan 100 kan gyaran matatun mai na ƙasar a cikin shekarar 2021.
NNPC ya bayyana hakan ne cikin wani rahoton shekara da ya gabatar wa!-->!-->!-->…