Shugaban Kasar Mozambik Da Mai Dakinsa Sun Kamu Da Cutar Covid-19
Shugaban kasar Mozambik Filipe Nyusi, da mai dakinsa Isaura Nyusi, sun kamu da cutar numfashi ta COVID-19, ofishin dake kula da fadar shugaban kasar ne ya bayyana cikin wata sanarwar da aka fitar a daren Litinin.
A cewar sanarwar,!-->!-->!-->…