Hukumar Tace Fina-Finan Kano Ta Hana Dora Fina-Finan Kannywood Da Ba A Tace Ba A Youtube
Hukumar tace fina-finai da dab'i ta jihar Kano da ke Arewacin Najeriya ta ce daga yanzu babu wani fim mai dogon zango da za ta bari a dora a Youtube ba tare da an kai mata ta tace shi ba.
Shugaban hukumar, Isma'il Na'abba Afakallah, ya!-->!-->!-->…