Kungiyar Ohanaeze Ndigbo Ta Yabawa Buhari Kan Samar Da Gadar Second Niger Bridge
Babbar kungiyar ‘yan kabilar Igbo, Ohanaeze Ndigbo, ta yabawa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari bisa cika alkawarinsa na kammala aikin Gadar Niger ta Biyu kafin karewar wa’adinsa.
A wata sanarwa da aka fitar a jiya, Ohanaeze ta ce samar da!-->!-->!-->…