A Yanzu Gawuna Ne Ke Riƙon Kujerar Gwamnan Kano
A ranar Larabar jiya ne dai Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya miƙa ragamar mulkin Jihar Kano ga Mataimakinsa, Dr. Nasiru Umar Gawuna wanda yanzu zai kula da jihar a matsayin muƙaddashin gwamna.
Kwamishinan Yaɗa Labarai na!-->!-->!-->…