Sanatoci Sun Amince Su Sanya Hannu A Dokar Zabe
Sanatoci da dama sun yi alwashin kaucewa Buhari wajen sanya hannu a dokar zabe bayan Shugaba Buhari ya ki sanyawa dokar hannu.
Jaridar PUNCH ta fahimci hakanne daga kokarin da ta gano Shugaban Majalissar Dattawan Ahmad Lawan na yin!-->!-->!-->…