Mawaki Davido Ya Raba Naira Miliyan 250 Ga Gidajen Marayu A Jihohi 27
Shaharren mawakin nan Davido, ya cika alkawarin da ya dauka na bayar da tallafin naira miliyan 250 ga gidajen marayu 292 a jihohi 27 daga jihohin Najeriya.
Karasa kammala cika alkawarin ya faru ne kwanaki 89 bayan mawaki Davido ya!-->!-->!-->…