GURBIN AIKI: Neman Aikin Internship A NNPC Da Seplat Energy Ga Masu Karatun Degree
Kamfanin Seplat Energy Nigeria ya bude damar neman aikin internship ga wadanda suke karatun digiri ‘yan Najeriya.
Kamfanin Seplat Energy Internship ta shirya tsaf domin samarwa dalibai damar samun aiki ta hanyar ba su damar dabbaka!-->!-->!-->…