Jihar Nasarawa Ta Samu Kudin Shiga Naira Biliyan 16.8 A 2021
Gwamnatin Jihar Nasarawa ta bayyana cewa ta samu kudi naira tiriliyan 16.8 a matsayin kudin shiga na jiha a shekarar 2021.
Wannan ya zo bayan jihar ta hana anfani da rasitai na hannu tare da kirkiro da hanyoyin karbar haraji na zamani a!-->!-->!-->…